Featured

Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com

Alamumin goma da suke nuna cuta Mai karya garkuwa jiki wato HIV /AID

- Da yawa daga masu cutar kanjamau sun ara ne da jin wasu, ko duka daga wadannan alamomi

- Cutar HIV ita ce take zama AIDS kuma tana yakar garkuwar jiki mai kare mu daga cututtuka

- Kanjamau dai ba'a santa a da ba, sai shekaru 40 da suka wuce, an gano cewa virus ke jawo ta

Daga alamomi da bestarewa.com.ngdai ta binciko muku ka iya zama mutum na kokarin kamuwa da cutar HIV akwai;

1. Zazzabi da yaki ci yaki cinyewa; idan ana jin hakan har makonni bayan shan magani, a je ayi tes na cutar kanjamau.


Alamu 10 na farko-farko da wadanda suka kamu da kanjamau kan fara ji

2. Ciwon makoshi, wanda ake kira sore throat, idan ya hadu da sauran alamu, a binciki lafiya.

3. Kurarraji a fata.

4. Gumin dare bayan mutum na cikin ni'ima

5. Kaluluwa.


6. Yawan ciwon jiki da gabobi.

7. Gajiya da raki, bayan ba'a yi aikin komai ba.

8. Barkewar zawo.

9. Yawan ciwon kai, maras dalili

10. Amai ko tashin zuciya.

A kula, ba wai kawai don mutum na daya ko biyu daga cikin wadannan wai lallai yana da cutar ba, a'a. Kawai dai idan sun hadar wa mutum farat ta daya a jika, masana kan ce a je ayi bincike, ko a tari cutar da wuri, idan har ita ce.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

No comments

Post a Comment