Tsohon sanata daga jihar Katsina, Arewacin Najeriya, Kanti Bello, ya rasu.
Bello, wanda ya wakilci yankin Daura tsakanin shekarar 2003 da 2011, ya rasu ne a safiyar ranar Talata, 29 ga watan Agusta, 2017 a Abuja.
Tsohon shugaban rinjaye na majalisar dattawan ya rasu sakamakon wani rashi lafiya da ba’a tabbatar ba tukuna.
NAIJ.com ta samu labarin cewa Kabir Faskari, kanin tsohon mataimakin gwamnan jihar Katsina, Abdullahi Faskari, ne ya tabbatar da mutuwarsa a wata sanarwa.
“An umurci na sanar da kowa cewa munyi rashi na Sanata Kanti Bello a safiyar yau (Talata) a Abuja. Zaá sanar da yadda jana’iza zata kasance anjima.”
Featured
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com
Yanzu Yanzu: Allah yayi ma tsohon Sanata Kanti Bello rasuwa
adsssssssssssssssssssssssssssss
Copy the link below and Share with your Friends:
About Abtech Bloghausafinest.com.ng Babban Shafi ne domin Hausawa Don samun Labarai, Wasanni da Kuma Wasan Labarai da Duk abinda ya kamata ga mu da Sauransu.
By Ervv on August 29, 2017
Category:
News
Subscribe to:
Post Comments (Atom)


No comments
Post a Comment