Wata mata mai suna Fatima Larai Ndako ta shigar da kara a wata kotu dake zama a Gwagwalada inda ta shaidawa kotun cewa mijin ta mai suna Mustapha I Sulaiman ya dage sai sun ci gaba da zama bayan yayi mata saki uku ringis.
Ita dai Ndako ta shigar da karar ne a kotun inda kuma ta roki alkalin da ya raba auren su mai shekara biyar tun da dai minjin nata ya sake ta har sau uku kuma zaman na su ya haramta.
Miji na ya dage sai mun cigaba da zaman zina bayan ya sake ni saki 3 - Mata ta shaidawa kotu
ta samu cewa alkalin kotun mai suna Musa Umar Angulu ya ce duk da yake cewa musulunci ya bayar da dama ga miji ya saki matar sa idan hakan ya zama dole, to fa dole ne ya ci gaba da bata hakkin ta har sai ta gama idda.
Daga nan ne dai sai kotun ta yanke hukuncin lalata auren bayan da aka bukaci su sasanta kan su a wajen kotun har sau uku. Shima dai mijin yace yaji dadin hukuncin.
Featured
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com
Miji na ya dage sai mun cigaba da zaman zina bayan ya sake ni saki 3 - wata Mata ta shaidawa kotu
adsssssssssssssssssssssssssssss
Copy the link below and Share with your Friends:
About Abtech Blog
hausafinest.com.ng Babban Shafi ne domin Hausawa Don samun Labarai, Wasanni da Kuma Wasan Labarai da Duk abinda ya kamata ga mu da Sauransu.
hausafinest.com.ng Babban Shafi ne domin Hausawa Don samun Labarai, Wasanni da Kuma Wasan Labarai da Duk abinda ya kamata ga mu da Sauransu.
By Ervv on August 25, 2017
Category:
News
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments
Post a Comment