Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin korarriya a masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau ta bayyana cewa ita yanzu bata da saurayi don kuwa duka-duka shekarar ta 23 a duniya.
Jarumar ta yi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da tayi da manema labarai a game da rayuwar ta a dandamalin Kannywood.
Dandalin Kannywood: Ban isa aure ba, duka-duka shekaru na 23 - Rahma Sadau
NAIJ.com ta samu a firar ta ta ta jarumar ta kuma bayyana cewar ba za ta taba fidda tsiraicin ta ba duk kuwa da cewar yanzu ta rungumi sana'ar yin fina-finan kudancin kasar nan gadan-gadan.
Haka ma dai jarumar yan asalin garin Kaduna ta kuma dauki dogon lokaci tana sharhi da kuma nuna rashin jin dadin ta game da yadda tace al'ummar hausawa nayi wa harkar tasu mummunar fassara inda ta kara jaddada cewa shifa fim, fim ne ba wai da gaske bane.
Tun farko dai, jarumar ta godewa dukkan masoyan da suka fito kwarsu da kwarkwata domin taimaka mata
Featured
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com
Dandalin Kannywood: Ban isa aure ba, duka-duka shekaru na 23 - Rahma Sadau
adsssssssssssssssssssssssssssss
Copy the link below and Share with your Friends:
About Abtech Blog
hausafinest.com.ng Babban Shafi ne domin Hausawa Don samun Labarai, Wasanni da Kuma Wasan Labarai da Duk abinda ya kamata ga mu da Sauransu.
hausafinest.com.ng Babban Shafi ne domin Hausawa Don samun Labarai, Wasanni da Kuma Wasan Labarai da Duk abinda ya kamata ga mu da Sauransu.
By Ervv on August 25, 2017
Category:
Kannywood
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments
Post a Comment