Featured

Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com

HAUSA NOBLES

*** ETRAT PART SIX 6 and 7***
.
Haka na mik'e da gyar naje toilet na wanke jikina, inata kuka, naso in kira sister khadee ingayamata halinda nasamu kaina ko akwai shawarar da zata bani, sai kuma na fasa sai naga wannan sirrinane nida shu'umin mijina, haka na hakura ban gayawa kowaba, kwanana uku in jinya, wanda ko falo bana fitowa, tea kawai nakesha bantaba shiga tashin hankali irin na yan kwanakinnan ba, duk jikina ciwo yake, ni duk abinda zaimun ya daina dukana kawai...
.
ina zaune a falo lokachin na chika wata biyar chur a gidansa, amma ba wani kulawa, nida babu duk daya, na zaune afalona wanda kana gani kasan ina gidan hutu da niima, amma zuciyana chike take da bakin chiki da takaici, akai akai nakanje gidanmu da gidansu , na gaida iyayenmu, kuma su Abba suna sakashi yaje gidanmu kuma yana zuwa sosai.. wannan zuwan kuwa da iffat akazo bansan miyasaba yakeson Iffat ba, har yana wasa da ita, ina chikin wannan dogon tunanin na tarihina sai kawai naji "ana Auntie'..!!" nayi firgit nadawo hayyacina na je da gudu na rungumeta ina jin dadi ina dariya, shi kuwa ogan dama yanzu nima na waye nasan dawa nake rayuwa, banda harara ba abinda ke hadani dashi, naja k'anwata muka shige chiki naji dad'in zuwan Iffat ko banza itace abokiyar fadana agida, yar shekara takwas sai wayon tsiya. Ranar nayiwa iffat wanka, nima na shiga inyo wankan, kamin in fito na tarar ta bata duk jikinta da kwalliyan hauka, saman ido bakinta ko ina ta bata tana ganina tasan dukanta zanyi, tayi waje da gudu ni kuwa dama nasaba binta da gudu ko gida gata idan tana gudu baka iya kamota, sai dai in fadi, amma bana daina binta. Haka ma yau tafita aguje na bita tana fita tayi karo da Ameer ta wani dadumeshi "wayyo yaya Auntie zata dakeni...!!
.
tashige chikin rigarsa, ni kuwa wai saina kamota naje da k'arfina, hannu daya yasaka ya rik'enmin hannuwa biyu, yacewa iffat ta gudu dakinsa yana murmushi, dama daga wanka nake dagini sai towel, ai kuwa tuni towel ya zame yafadi k'asa, dagani sai pant, kawai gani haka agabanshi, sai naga ya sakeni ya tsuramin ido kunya tahanani duk'awa indauki towel dina, na duk'ar da kaina gasa ina jiran ya tafi in dauki, abina amma shiru kakeji, nidai bansan miyakeyiba, hasalima ni tsanarsa nayi, mun kai minti biyu a haka, sai naji dariyar Iffat tana kiran yaya kazo na boye, sai kawai naga ya duk'a ya dauko towel dina da sauri yana daura min, abin ya dauremin kai matuk'a, amma duk da haka ban daga kai na kalleshiba dan kunya da takaici. Sai da na tabbatar da yabar gun sannan nashige d'aki da gudu iya kunya, yau naji kunya da takaichi, wannan ja'irar yarinyar ta janyo min. Ina zaune bakin gado sai ga Iffat da Ameer sunzo, sau d'aya na hada ido dashi na kawar dan kunya, kuma nakasa karanto abinda ke cikin idonsa..
.
yace " Auntie kiyi hak'uri bazamu sakeba" nakasa yimasa magana, nay shiru da bakina yak'ara maimaitawa " Auntie kiyi hak'uri kinga har wanka munsake ko iffat?? " Iffat tacee " eeh kuma ba zan sakeba" haka yak'are surutunsa shida iffatu, bance musu komaiba yazauna ya shafamata mai, yasaka mata tufafi suka fita abinsu ,basu dawoba sai bayan sallar esha, dama duk dare suna fita, suje yawo ni kuma ina gida ina gadi, sun dawo abin mamaki yau harda ni aka yiwa siyyah, wai ta lefin da Iffat tayi ne, nidai banchiba, gari yawaye ta chinye abinta. Haka dai Iffat tay sati biyu agidana, Har ta koma gida, amma tun daga narar da towel d'ina ya fadi gabam Ameer, ban k'ara bari muka hada ido dashiba, shiko sai wani son yimin magana yake, ko miye dalili ohooo..! Yana dakinshi yarasa mi yake mishi yawo akai, wai miye mace?? miyasa da yaga halittar jikin wannan yarinyar yaji shok ajikinsa??? miyasa yakeson sake ganinta ayanda yaganta?? Tambayoyinda suke masa yawo a kai kenan, lokaci daya yasamu amsa adayan bangaren zuciyarsa, mace dai wata halittace mara daraja, kuma baiwa, kamar yanda ka dauketa ada, kanason ganinta ne kawai dan tak'ara bata maka rai, kawai k'ara nisantarta, tambaya ta uku kuma sai yay shiru, sabida bakadamu da mace ba, shiyasa kake son kaganta ayanda kaganta.. Wannan lokaci dole in dauki mataki akanki karki kawo min chikas a rayuwa
.
Ya rasa mi yake masa dad'i, Tuni ya fita falo ya zauna gashi baya magana sabida mishkilanchi irin nasa, Bansan cewa yana gidan ba na fito da kayan bacci, gashi zuciya ta gama zugashi, yawani dalla min harara keee!!
.
dama ke yake kirana, sabida ina kyautata zaton baisan sunana ba, na waigo mukai ido hudu sai ya kawar dakansa, ya mik'e tsaye ya finchiko mun gashina da qarfin balaee wandaa da kyar nake iya, nunfashi.. yacemun "Nanfa gidan musulmaine sabida haka kar in qara ganinki da wayannan kayan na arna, kinji abinda nafada" kinji fa fadan rashin dalili irin nasu Ameer, Yaci gaba, "oda yake mata haka kuke kamar dabbobi," ya turani da k'arfi na fadi tsakiyar d'aki, inda bakina ya daki tys din falon, goshina ma haka nanda nan bakina ya kumbura shafatain dina sukayi manya manya, goshi kuwa tuni yay wani jaaaa ina kuka ina dana sanin aurensa, wata kusan shida kullum azabar yau daban ta gobe daban, to wllhy nagaji nan nay tunanin gayawa sists khadee, sai kuma na fasa na tuna wannan sirrinane nace ko inkai kararsa gidansu? nan ma naga ba sauk'i, haka daai nay ta sak'a da war warewa.. To shi wannan mutumni so yake kullum in saka hijabi hala??? Nandai ba maza suke shigowaba balle inche kishi yake, nasan wannan bazai taba kishinaba sabida sam ba k'aunata yakeyiba. nay kuka idona sukai hulu hulu ga baki ya kunbura ga goshi ya fashe nayi ta kuka har na godewa Allah. Naci gaba da addu'a sai yanzu nakejin cewa Wllhy da Mahbuub na aura bazan taba irin wannan wulaqantaba. Ankawoni gidan mutum mishkili wanda baisan darajar dan adam ba..
.
Tabbas Ameer baya cikin mazaje na gari, haka naji na tsaneshi muguwar tsana, kuma ashirye nake da yabani takardar saki na in k'ara gaba, sabida na tsaneshi amma kuma ya za'ay ya sakeni shine maganar??? Ba amsa haka dai na hukura bayan kwana biyar na warke sumul kamar baniba, sai dai ko kodan bana fitowa daga dakina, namaida tea da Indomie abinchina anan daki nake girkawa ina chinyewa, bana fita wajee bare in chi karo da mugun mutum mai bak'ar ziciya, ina kwanche adaki naji alamar tafiya, daga kan da zanyi sai naganshi fuska babu rahma, tun bai k'araso gunaba na fashe da kuka, ya finciko hannuna iya k'arfinsa, yace "baki da maraba da baiwa, so dole kina yimin girki inachi..." Tofa kinji wata sabuwa... nikuwa yanda natsaneshi ko zai mutu wllhy bazan masa girkiba... "kina jina??" nadaure fuska na share hawayena nace masa, "wllhy ko zaka kasheni bazan maka girki kachiba..! sai dai yunwa ta kasheka" ya kawo min naushi a baki, sai kuma yayi sa'a ya sameni, ya fasa min baki, haka ya wurgani akan mirror, tuni ya fashe duk kayan kwalliyar sukayo kaina, nan danan nayi sabbabin raunuka, wanda dole sai naje asibiti inata kuka nafito falo kenan sai nay karo da Umma mahai fiyar Ameer ETRAT!!! Miya sameki??? Nafada jikinta ina kuka wllhy umma..........
.
"Wllhy Umma na fito wanka sai kawai jiri ya kwasheni, sai na fada kan madubi ," "amma ai da ban mamaki yarnan, ya kikayi kika fada ajikin madubi kamar an wurgaki, kalli bakinka fa" gabana yafadi RAS..!! araina nace mugun dankune kuwa ya wurgani.. nay take nace "Aaah Umma faduwa nayi" muka isa asibiti nanfa aka sakamin bndg ajiki ta ko ina da naji ciwo, bamu wuce gidaba gidansu muka wuce, anan umma ta fahinchi akwai wani abu tsakaninmu, amma kuma ni nak'i fad'in ko daya, aka gaji aka barni, na warke sumul amma banason komawa gidan azaba.. Haka yazo ya daukeni na koma kurkukuna, narame nay bak'i bakomai sai ido narasa miyake mun dadi ranar haka kawai naji natsani kaina kamar in kashe kaina, ga wani ciwon kai da yake damuna, atak'aice dai banjin dadin jikina, haka nay wanka nasaka wani riga da wando wanda yay balaeen fitar da surar jikina, naje kitchen ina hada abinchi sabida nagaji da chin indomiee, kuma yanzu ashirye nake idan yatabani zan tabashi, ina aiki dai ba lafiya haka na tsaya ahankali ina aiki amma banajin dadin jikina ashe mugun mutumin yazo yazauna yana kallona ta baya, yau yakasa danna iPad d'insa, sai tambayoyinsa suke masa yawo akai yana k'aryata amsar da dayan bangaren zuciyarshi ke bashi, sai yanzu ya tuna da wani abokinsa ya ce masa Ameer duk lokacinda kafara son wata mace zaka gane cewa mace ba baiwa bace baiwa ce...
.
kuma ni'imace... mace tanada wasu ni'imomi masu yawan gaske wanda Allah yay musu acikin jikinsu, Allah yace su halittace mai sanya natsuwa tsakanin mu, dayawa abokinshi yakan gaya mishi siffofin mata masu niima, wayanda duk yagansu a jikin wannan yarinyar ya elaheee...!!! Yama sunanta!? dayan zuciyarsa ta tambayeshi babu amsa Lallai bai san sunanta ba ikon Allah... Miyasa nazauna ina kallonta!? dayan zuciyarsa tace sabida matarkace. Matana...!!!? To mizan mata!? insota kenan!? sai dayan zuciyar tace masa ai dan kana sontane kadamu da ita JALLAL KHALEQ....!! Anya nine kuwa!? sosai kaine AMEER HUSSEIN!!! A'ah abin da yakasa ganewa shine miyasa yakejin k'irjinsa na dukan uku uku idan bai gantaba!??? Miyasa yake damuwa da alamuranta!??? Miyasa yake son k'ara ganinta a yanda yaganta ranar da towel dinta yafadi!?? Kai tambayoyi sun mishi yawa miyasa.......?????? K'arrar faduwar abu yaji tarrrr.. da kuma tar watsewar plate yana zuwa sai ya ganta kwance kaman ta mutu inna lillahi wa inna ilaihi rajiuun...
.
Yana k'arasa wa, Anan yaganta sumammayi, rana ta farko da mace ta bashi tausayi, yarasa mizai mata, kawai ya dagata chak yakaita mota, suka nufi asibiti aka bata gado, nan likita yace masa damuwane yay mata yawa, da kuma k'aranchin jini da yake damunta, anan fa yace azo adibi jininsa asaka mata. Ikon Allah wai Ameer ne zai bada jininsa ga MACE??
.
Abin mamaki kuma abin alajabi, wanda shi kansa baisai dalililn da yasa yake yin abinda yake shirin yiba, Dr yazo Ameer ya bada jininsa aka auna da nata, duk O+ ne, yayi dai dai da natan, haka kuwa yakwanta aka dibi leda biyu aka dura mata, aka saka mata ruwa leda daya, sannan ta farfad'o aka samu ta dawo hayyacinta, tana bud'e ido tayi salati, sai ta fashe da kuka Dr yazo yan tambayar lafiya?? "Ni ku sallameni wllhy gida nakeso" nan Dr yace tabari mijinta yazo yay signing za'a asallameta, tace itakam batada miji ita kadai take, akace yayanta to, namma tace aa sai ga Ameer yashigo yana zuwa naga ya daure fuska yacewa Dr. lafiya?? waishi kishi tofa!! nima jabo da nake kawo muku rahoto abin ya bani dariya wai Ameer Hussein ne yake KISHIN MACEE... Dr. yace "No ba wani abu bane sir, tace a sallametane, nace ta bari mijinta yazo wai batada miji" Ameer yacewa Dr "Ok kaje ina zuwa" yana zuwa ya wani doro min hannu akan goshina, yace "bakida zazzabi sannu!"
.
Ya sauke hannun sa, haka naji hannunsa kamar ya d'aura min wani garwashin wuta, dan zafi nagara jin tsanarsa araina, sai likita ya lek'o yace "Ameer Hussein baka gayamana sunan matar takaba, zamu cika form ne" nanfa kunyar duniya ta isheshi ya wani juyo ya kalleni, na banka masa harara, wanda yasa ya saukar da kansa k'asa, yabi likitan bansan yanda suka yiba ya dawo, yace in tashi mutafi nanfa nace ni gidan ubana zanje, kuma bazan shiga motarshiba, nan ma wani sabon rikici haka dai naga kamar yawace aganmu a asibiti muna saida hali nan dai na daure na shiga motarsa na zauna baya yanayi yana kallona ni kuwa banda harara ba abinda ke hadani dashi. Muka isa gida nasauka mota na shige dakina na kulle. Yakawo min magani anan yaji k'ofa gam, yau ake yinta, sai yanzu tambayoyinsa da yasaba yi suka rik'a dawo masa, tuni ya kawar da tambayoyin yaje yadauko key ya bude k'ofar, yata ya shigo tawani dalla masa harara, ikon allah koni jabo abin ya bani mamaki kunsan mi nagani?? HAWAYE a fuskar Ameer Hussein, wanda saida na girgiza hmmm aranta tace munafuki kuka kakeyi sabida ban mutuba ko, Ameer Hussein ya matso daf da ita ya riqe hannunta taso ta k'wace, amma takaasa haka tabar mishi hannuwa ya fashe da kuka kamar jaririn yaro yace mata....
.
"Dan Allah.....!!!" sai kuma yay shiru nanma yachi gaba da kukanshi mai tsima zuciya, amma kuma koda gwayan zarra ban tausayawa kukanshiba, hasali ma wani sabon tsananshi ne ke dada mamaye zuciyana. Ahankali naji kukan nashi ba mai k'arewa bane na sabule hannuwana nakoma falo, yayi kukansa mai isarshi, sannan ya tashi ya tafi d'akinsa, ai kuwa yaje daki tambayoyishi suka kara zo mishi kamar dai yanda yasaba duk tmbayar ta tazo sai ya bata amsa negative mai makon da da duk positive ne, ya natsu sosai yanason yagane miyasa yakejin abinda yakeji, Lallai son yarinyarnan ya kamani, tashin hankali..!! dama haka so yake? kodai sha'awace? sabida abokinsa yagayamasa akwai so akwai kuma sha'awa, tabbas son yarinyar nan nakeyi, ya akayi haka? ohoo.. Mi yasa to yake sonta??? Tabbas sonta yakeyi ai kuwa zaisha wahala sabida ya riga ya b'ata aikinsa, sai yanzu ya tuna wata shida chur da aurensu dai dai da rana daya baitaba kyautata mataba, toma wai miyasa nadamu da yarinnyar nan? tabbas SONTA nake kamar yanda daya bangare na zuciyar sa yabashi amsa cikin gaggawa, tabbas duk wasu alamu da abokinsa yake gayamasa naso da kauna yana jinsu ajikinsa, shidai har yanzu yakasa gasgaska abinda yakeji.. Duk yanda yay da zuciyanshi na k'iyayyar mace ta dawo masa yakasa, saima wani tausayi had'i da nadama akan abinda ya aikata yakeyi, haka yayta tunaninsa har garin Allah ya waye bai samu yay bacciba ko kadan..
.
Nii kuwa tunda nabaro mishi d'aki nadawo falo tsanarsa ce takemun yawo azuciyana, haka kawai naji inason ganin Mahbuub masoyina na gaskiya. dayan zuciyana yacemun ki daina tunanin wani namiji, har yanzu fa matarsa kike, tuni nashare zancen Mahbuub araina nantake bacci yay awon gaba da ni, da mafarkai kala-kala dama ba sallah nakeyiba sai nay baccina tazarce har safee. Fitowan da zay yaje dakinta sai yaganta falo kwance tana bacci, zuciyansa ta raya mishi yaje gurinta haka kuwa yaje gunta tana ta bacci abinta yatsaya yana kallonta, aransa yace Lallai matanma suna suka tara, towai ma miyasa natsani mace??? Alhalin duk wani jin dadi da hutu yana tare da ita, nan take yaji yanason taba pink d'in labbanta ko a hankali ta d'an juya, haka ya baiwa rigarta damar dagewa kadan, wanda yasa saman k'irjinta ya bayyana lokaci daya yaji kwata kwata ya chanja yashiga wani hali wanda tunda mahaifiyarsa ta haifeshi bai taba jin irinsa sai kawai....

No comments

Post a Comment