Featured

Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com

***** SAMRA 5 *****

***** SAMRA 5 *****
.
Washegari duk suka tattara sukayi hanyar kano harda alhji
sumaila da gateman din gdan sadeeq......An taru a pallow
nakasa harda iyayen nafeesat.....Anbude taro da addua
annanne sadeeq yafidi duk abunda yaxo ya tadda aka
tambayi nafeeesat tace ita bata san alhji sumaila ba .....aka
koma kan samra tafadi tun ranar data fara ganinshi har
xuwa jiyan....sannan aka tambayi alhji sumaila yake cewa
shidai shi abokin muamalan tane kuma abkn kasuwancin ta
.....akace wanu irin kasuwanci yace suna siyar da cocaine
ne dasauransu.......yafadee duk abunda yasani......har ila
ga lkcn nafeesat ta musa wai bata sanshi ba....saida
gateman yafara mgna yanacewa tun ranar da captain yayi
tafeeya yakexuwa kuma inyaxo tafeeya sai kin rakashi har
waje....
.
Ahaka dai akacigaba da mgnar stil nafeesat taki yarda sai
da mai gadi yafeeto dawayarshi yabude duka record din
daya dauka lkcn da alhji sumaila yafara xuwa gidan
......yasa ma kowa yaji ana gama ji kowa yarike kanshi sai
alkcn tayarda kuma tace tana dauke da cutar kanjamau
wanda tadau alwashin saita saka ma captain......ananne
captain yace yasaketa saki uku kuma daga nan karta koma
gdan shi aje akwaso mata kayanta........Ahaka dai taro ya
tashi.....Bayan an idda taro ne kowa yagama tafeeya saura
yan gda yakalli tahir yamishi godeeya akan yarike mishi
bbyn shi dakyau ...
.
Alhji ne da hjya xaune asamar kujeran pallow shikuma
sadeeq xaune akasa.....alhji yakalleshi yace gasky banji
dadin sakin dakama wannan yarinyar ba har uku.....sadeeq
yadago yace ayi hkri.......hjya tacr alhji adai mishi mgna
akan yarage xafi amma ai wannan dole yasaketa koda ace
batada cutar ballantana tanada shi......ai dole
asaketa.....ahaka sukayi mishi fada mai ratsa jiki yatashj
yatafee......xai fita kenan daga pallow hjya tace sadeeq
yadawo ya durkusa agabanta......alhji yace yaushe xaku
koma yace gobe in ALLAH yayarda.......hjya tace ai samra
tagama secondary skul koh yace ehn........sai alhji
yakalleshi yace toh...................
.
Xaka barta anan sbda xamuje bikin sistrn ka acan garin
kaduna wato yaryan kannina....kuma inaso kamu kaima
xaka xo kadunan so dat u can attnd d weddin.....yace abba
bakomai duk yanda kukayi da ita itama yarkuce... ..suka ce
ALLAH yamaka albarka yace ameen yatashi yatafee......wa
she gari suka shirya xasu tafee bby tanata kuka xata rabu
da ddynta .....taje tarungumeshi ta abba yanxun shekara
nawa xaka kuma yi....kowa yana darya yace ranar fridy
xan dawo tace toh ALLAH yakiyaye hanya ya amsa da
ameen sun shiga mota xasu tafee takuma xuwa tace abba
ka tabbata bawani tafeeya xaka kuma ba.....yace toh bby
nataba miki karya ne wai tace aa amma kamin alkawari
xaka dawo ranar friday .......nayi miki alkawari
toh.....ahaka suka wuce yana kewar bbyn shi......itama
tana kewar shi amma dataga bby adnan akusa da ita sai
yadan ragu ...
.
Ranar friday dasassafe samra tashiga kitchen don yima
ddyn ta girki na tarbonshi......haka koh tayi mishi haddaden
dishes yanaxuwa yaci yanata santi.....suka kama hanyar
kaduna don xuwa biki kuma aranar xaa sama fatee kanwar
sadeeq rana a can kadunan sun isa kaduna lfy.....bayan
daurin aure aka saka ranar bikin fatee nanda wata biyu.....
.
can aka aiki samra cewa taje takira wata mata daga daki
tace ita batasan dakin ba.....kunsan waye kanin alhji dake
kd dasuka xo bikin yarshi bawani bane illa wanda yarike
mummyn samra tunda tafeeto gda kuma yanxun ma itace
akace taje takira tace bata san dakinba.....sbda kannin ddy
yabama su alhji labari shine suka ce akirata....ananne
akacema fatee taje takirata .....suna xuwa kirjin samra
yafara duka .....suna shigowa pallow da fatee kowa
yakaiduban shi ga ita....samra na daga ido kawai sukayi
toxali da mummyn ta .........tasaka hannu tana pointin dinta
amma takasa mgna itama dai haka mummy take pointin
dinta kawai sai su bi yun suka xube akasa...... Kowa sai
kallon juna sukeyi can sadeeq yatashi dagudu yaje yadago
bby.....kowa ma yataso dakyar aka samu damar ceto
rayuwansu ......sai da duk suka farfado tukun mummy
takalli samra tace samra ina kika shiga itama kusan haka
samra ta tambayi mummy can suka fashe da kuka dukan
su adaidai wannan lkcn ne wani abokin kanni alhji yashigo
yana cewa lfy kowa yadago yakalleshi haba dandannan
samra da mummy suka hada baki suka ce ddy....kowa sai
kallon su yake da mamaki.....kunsan waye wannan
mutumin.......... Daddyn samra ne yashigo kuma shine suka
gani kawai xubewa yayi akasa yama kasa mgna itakuma
samra xama tayi akan cinyar abban ta .......kawai tafashe
da kuka ananne alhji ya yi gyaran murya kowa yadago
yakalleshi yabude gurin da adua......sannan kowa yafara
fadan albarkacin bakinshi bayan kowa yagama fadin abinda
yafaru abaya.....Daddyn samra yayi masu alhji da kanni shi
godeeya yasanar musu cewa kande daga baya taxo
tahaukace kuma tafadee duk abunda yafaru .....sannan
yace waye wancan samra tago taga da abbanta yake mgna
.....alhji ne yace shine dana na farko kuma shine yarike
samra tuntana karama harta girma....
.
Daddyn samra yace toh shidai yagode sosai yace kuma
yabarwa alhji samra hartayi aure sai dai inta samu hutu ta
iya xuwa tagaida su ananne yan biyun mummy suka je suka
rungume samra da daddyn su ......bayan haka akayi kulle
taro da addua .....bayan ankai amarya dakinta ne daddyn
samra yakira alhji da sadeeq gafe yace yabawa sadeeq
auren yar sa har abada kuma xaiso ahada auren nasu da
na fatee kanwar sadeeq ......ananne alhji yayima daddyn
samra godeeya ......
.
Washegari daddy yadauki mummy da yan biyu suka koma
gda ......suma su sadeeq aka koma gun aiki yanats murna
shima alhji yasanar da hjya tanata murnar wannan
hadin....amma sunki su sanar da samra sbda sunsan
baxata ji dadi ba....har ita fatee baa sanar mata ba don sun
san xata iya fada mata.....Bayan wata daya da sati biyu
aka fara shirye shiryen biki itadai samra tanatama fatee
darya wai xatayi aure .....amma abunda ke bata mmk shine
duk abunda akama fatee itama sai anmata ....... :
.
Amma duk da haka bata kawo komai aranta ba....amma
xuwa lkcn fatee tasani ....aranar daurin aure ne bayan
mummyn samra ta iso rakirata daki tafada mata duk
abunda ke faruwa ananne tasaki kuka kamar ranta xai
fito......bayan andaura auren fatee da muktar sannan aka
daura na samra da sadeeq......annane maroka suka fara
ihu suna andaura auren fateema da muktar sannan na
samra da......bata bari ankarisa ba tatoshe kunnenta domin
har lkcn bata san waxata aura ba kuma batason
tasani........bayan taga gdan yadanyi sarari ne tadauki
takalminta tatafee sbon gdan da abban ta yagina kusa da
gda.....tahir ne yafara hango ta yace gafa amarya nan
xuwa haba dan danan yaje yatarota tasakin mai
kuka...........

No comments

Post a Comment