Featured

Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com

***** SAMRA 4 *****

***** SAMRA 4 *****
.
Bayan kwana biyu da dawowar samra daga skul taraka
abbanta gidan tahir......matar tahir dai mutuniyar arzikice
suna xuwa taje tarungumeta tana murna.....wayyo tace
bbyn abbanta y gda ....wato kin dawo daga skul ko kixo
gdana koh ai babu komai....tahir yace kyaleta aifada
mukeyi da ita bata son xuwa gdan mutane daxaran abbanta
nagida tagwammace tayita xuba mishi shagwaba....takalli
abbanta tace abba kagansu koh...yace barsu kawai xanyi
mgninta...ananne matar tahir takalli abba tace sadeeq wlhy
bakaramin kama kukeyi da samra ba...sukayi darya sai taja
samra zuwa kicin suka cigaba da girka abincin.....bayan
sungama takalli anty wato matar tahir tace ina balain son
iniya girki amma babu mai koyamin amma xanma abba
mgna akan indunga xuwa nan ina koya haka suka cigaba
da fira har suka fito kicin aka fara cin abinci......bayan
angama ci ne taje taxauna akan kafar abbanta kamar wata
karamar yarinya fa mutuniyar da yanxun she ix 15.....tace
abba inso indunga xuwa wajen anty inakoyon abinci kafin
mukoma skul....yakalleta yace bakomai....can yace bby
kinkara nauyi haba ai nandanan tafara kukan shagwaba
suko tahir da matar shi sakin baki sukayi galalal suna kallon
ikon ALLAH...
.
Sai wajajen karfe 5pm suka bar gdan ....suna barin gdan
basu xame ko ina ba sai wani super market da ake siyar da
fone ....anne yace taxabi kowanne...tace abba ni yace ehm
kixaba nace anne taxabi wani wayan yabiya suka xame
inda ake siyar da gold sace taxaba namma taxaba olmst
200000thousand ahaka yaje A T M yaxari kudi yabiya suka
xarce inda akw siyar da kaya suka siya kaya masu yawa
sannan suka koma gda.....Da daddare yashigo dakinta
yaxauna akan gado yarike mata hannu yace bby wannan
gold din kirikeshi da kyau kije kiboye shi tace toh abba ngde
tanata mishi godeeya tare da aduoi yaji dadi sosai anne
suka cigaba da hira har tafara jin barci sannan yatashi ya
jamata kofan dakin ta yawuce nashi yanashiga yaga
nafeesat abikin gadonshi da wasu kayan barci shara shara
yakawar da kanshi ya neman tsari daga shaidan...... tataso
tanata wani yauki kaxo tahau ruwan cikin shi hankalin shi
yabi yatashi....shikuma sadeeq bawai don komai bane
yakesawa baya sonta ila sbda yasan duk halinta na bin
bokaye dakuma bin maxa amma ita stil bata san yasani
ba....duk da tanada aure bata bar xuwa wajen kwartayenta
ba.....haka yasa yatsane ta...amma ayau bayanda ya iya
dole yabiye mata don tagama dashi ....ahaka dai suka raya
wannan daren ita atunaninta da mgnin da boka yabata
yafara aikine....itakoba wai don komai bane takeson sa
sbda ya iya xxx sosai ne.....su nafeesat manya....
.
Akwana tashi bawuya wajen ALLAH yau samra anshiga aji
na biyu adaidai lkcn ne bikin anty sadeeya tatashi daidai
lkcn ne kuma abban ta xai tafee course nashakara biyu
......sai dasuka tafeene takira wani mlminsu a skul dinsu
yace abata fone suyi mgna ananne yake fada mata cewa
yatafi course na 2 yrs haba ai nan da nan tafara kuka
dakyar yasamu ya lallabeta yace xaaxa adauketa daga gda
sbda bikin anty sadeeya da hafsat yakuma yin mata
alkawarin kiranta kodayaushe ahaka dai suka rabu...
.
Bayan bikin su sadeeya ne aka dawo da ita
mkrnta...AKWANA atashi su anty nafeesat an haifo yaro tas
kamar samra komai nasu iridaya alkcn da yaron yayi 3
month tafara fita wayon duniya sai tafeeta taje takwana a
gdan samarinta adaidai lkcn ne tafara rashin lfy tadau
alwashin saita shafama sadeeq cutar kanjamau don dataje
assibiti aka cemata tana dauke ne dacutar HIV......duk
dahaka bata bar bin maxaba ....bayan wata daya
dafaruwan haka ne tasamo wata tsohuwa wanda xata
dunga kulan mata da da koda taje yawonta bata dawo
ba....itako antynta tun asali bata bata abinci inhar tadawo
gda hutu ko taje gdan tahir tacu koh kuma ta girka da kanta
sbda alokcn taxama expect wajen girki ahaka dai takarike
hutun ta tare da tunanin ina antyn ta takd xuwa dabata
kwana a gda .....amma kuma kodayaushe suna manne da
abbanta acikin waya.
.
Ranar mondy ne su samra aka gama final exams nabarin
mkrnta........Ranar samra tayi kuka akan rashin ganin
abbanta haka driver ali yaxo daukanta tamayar da ita gda
batare da antyn ta tasan xata dawo ba.....don ko driver ali
captain nd yakirashi yace yaje yadauko ta......tana dawowa
yashiga pallow ta tarad da antyn ta da wani mutum taje ta
gaidashi ita atuna ninta dam uwan anty ta .......tana shiga
daki tafito kuma da gudu tana boi boi wato adnan kenan
dandan sadeeq wato abbanta yana jin muryanta yafito da
gudu yana mata gwaranci suka rungume juna suna murna
.....shiko bakon anty wato kwartonta alhji sumaila yanata
kallon samra kamar wani maye dayake alokcn samra
taxama wata kakkyawar yarinya idan kaganta saikayi burin
ka kara kallonta.....
.
Yajuya gun nafeesat yace wacece wacan yarinyan.....ta
tabe fuska tace kanwar mai gdana ne yace yaxaayi
inshigeta tatabe fuska tace karkadamu xuwa gobe kadawo
tana mgna tanata washr baki don alhji sumaila yanada
kanjamau kuma tanason ya bata rayuwan samra sbda ta
tsaneta.....Washegari misalin karfe 10 nasafe saiga alhji
nan a gdan kuma aranar ne captain xai dawo alkcn ma ya
shigo abja yana gab da gida amma sai yaji xuciyar shi na
duka sosai.....kawai sai yakara ma motan wuta yanata
gudu don yakosa yaje gda yaga bbyn shi kuma yafiso yaxo
suprisly to evry 1.......suko acan har nafeesat takira samra
tace taje anason mgna da ita kawai tadauko hijabi tasaka
ashiga dakin da sallama yana ganinta yafara
murmushi....kawai sai yafaki idon ta yasa ma kofan key
amma yamanta baisama kofar waje key ba .....yana
gamawa yafara matsowa kusa da ita ...itako sai matsawa
baya takeyi..... Tana lfy mallam anty tacemin kanaso kamin
mgna kuma meye na matsowa kusa dani ....budar bakinshi
yace aiwannan shine mgnar kawai daidai lkcn ne yacafko ta
yawurgata kan gado yarike hjbin ya yaga shi biyu yarage
vest din datasaka kawai da bra sai wando....tafara ihu tana
kiran anty itaku nafeesat sai shewa takeyi akan gado tana
aikin gama yagama daidai wannan lkcn sadeeq yashigo
pallown shi yaji ihun bbyn shi yayi maxa yaje kofar dakin
yadauki spear key yabude dakin shiko alhji har yayi kokarin
rabata da vest dinta daga ita sai farar bra kawai yana bude
kofa yaga abunda ke shirin faruwa kawai ya ture alhji
sumaila xuwa bango yayi maxa yacire kakinshi nakai ya
bawa samra tasaka yayi maxa yakira security men na gate
akan kar subar kowa yafeeta daga gdan inba shiba shiko
alhji najin haka yafara rokon sadeeq amma wani
mahaukacin mari captain yasakar mishi yasashi yin
shuru.........
.
Haka captain yayi ta jibgar shi kamar yaga kayan wanki
itako samra sai rokon shi yake akan yabarshi amma
ina....itako nafeesat tanata murna can tafara jin ihun alhji
ada taxata dadi ne yasashi ihu amma dataji abin ya sananta
yasatw fitowa dga daki domin taxo ta duba tana budewa
tagw sadeeq tayi ihu......ta hau ja dabaya dabaya amma
kafin tafeeta yakamota yasakata acikin wani daki yakulle
......kawai yakoma kan alhji yaci gaba da dukanshi......i
tako samra baiwar ALLAH dataga abin bana karewa bane
kawai tafeeta taje gdan tahir tako ci saa yana nan
....taxaiyyana mishi komai haba ai dan danan taja shi sai
gda.......
.
Suna isa gda suka shiga daki suka samu still bai bar
dukanshi ba har jini ya fara fita daga hancin alhji....dakyar
tahir ya kwaci alhji sumaila daga gun sadeeq .....yana ganin
an amsheshi yafita daga dakin shi yaje yadauko bindiga
daga cupboard yanufi dakin daya kulle nafeesat ........tana
ganinshi tafara kyarma yace kifada min gasky ko in kasheki
tafara fada mai duk abunda ya faru ......dai dai lkcn tahir
yadamu alhji ya farfado yahau neman sadeeq acikin gdan
yaxo wucewa tawata daki yaji kamar mgnar nafeesat
yabude daki yashiga yaxauna shima.....sai data gama
mgnar tukun sannan tahir yatashi yaje yadauki alhji sai
assibity......ananne sadeeq yakira abban shi yasanar dashi
komai ......abba yace duk su tattara suxo gobe harda iyalen
tahir dashi kanshi tahir.......

No comments

Post a Comment