Featured

Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com

***** SAMRA 3 *****

***** SAMRA 3 *****
.
Bayan kwana 2 da samra tafada ma sadeeq mgnar
karatunta yasamo mata lesson teacher yana koya mata
krtun a gda harda malamin isalamiyya.....taji dadi sosai
shikuma yayi hakane don kar kowa yaganta a gdan
shi.....wata ranar captain yafita wajen aiki da wuri kuma
fone dinshi akashe yake.....shikuma tahir yanata kiran
wayan shi baya shiga kawai yace bara yaxo gda....aikuwa
yanaxuwa gda yatura kofa kawai yaganta a pallow tana
assignment dinta ya tsaya na kallonta yana mmkin irin
kamanni dake tsakaninta da sadeeq.....yake ke wacce
takalle shi tace samra ce.....daidai lkcn ne captain sadeeq
yadawo daga office sbda wani ciwon kan dake damunshi.
.
Yana shigowa yagan motar tahir a tsakar gida....kawai
hanjin cikin shi ya kada...dakyar yashiga pallow ya tadda su
a pallow yana shiga tahir ya kalleshi yace sadeeq waye
wannan yarinyar yace kabiyo ni daki.....itako tace abba
sannu daxuwa yace yauwa bby tace meyasa naganka haka
yau yace kaina ne keciwo dan danan idanunta yayi raurau
xatayi kuka......yace aa bby bance kiyi kuka ba ai naji sauki
tace toh abba kayi drya kawai sai ya tunsure da drya sbda
yanda tayi mgnar....shiko sadeeq yama manta da wani
tahir a gun shiko tahir sakin bakinshi galala yana kallon ikon
ALLAH don yasan sadeeq bamai yawan son mgna
bane....ballantana kuma wani drya ko murmushi da kyar
yakeyi ballantana drya.....bayan yagama ne da bbyn shi
yajuya yace ooo sry tahir xomuje....tahir yana tafeeya
amma yana tunanin yaushe tahir ya haihu don yaji tace wai
abba can kuma yace aa ba yarsa bace kwartuwan shice
haka dai yayi ta tunani har yashiga cikin dakin sadeeq........
.
.
Suna shiga cikin daki yaxauna yace tahir kar ka xargeni da
komai...anan ne yabama tahir lbrn komai....tahir yanuna
shidai bai yarda ba...yace tunda dai kanuna rashin
amincewarka xomuje ka gani da kanka amma kaine xaka
tambayeta kuma ka tabbatar kayi mata tsawa sbda ta
tsorata tayi mgna amma ni baxan xauna a gun ba.....yace
yaji aikuwa suka fito tare xuwa pallow captain yabi hanyar
fita shiko tahir yakalleta yace inane gidanku ina mamanki
da babanki......dayaga batada niyar mgna sai ya daka
mata tsawa ta tsorata tabuda baki xatayi mgna kenan
tafadee kasa nan danan captain yarude yaki sadeeq akaxo
aka dauke ta xuwa daki sadeeq ya yayyafa mata ruwa
tatashi......tashige jikin sadeeq sai barci yadauke....shiko
captain tahir yace amma sadeeq wlhy kuna kama da
yarinyan nan....amma natausaya mata....nan dai suka
cigaba da tattaunawa ynda xasu taimaka mata..........
Bayan 1yr...aka tsoma shirye shiryen bikin tahir annanne
hankalin sadeeq yatashi don yasan iyayenshi xasu xo kuma
baxai so haka ba....amma bayanda ya iya ya barwa ALLAH
lamarinsa.....ranar frdy kowa ya iso harda kanninshi duka
....suna xuwa suka ga samra alhji da hjya sunata kallonta
sunyi mamaki sosai sbda kamannin su daya da
sadeeq....suka ce ke xonan ke wacece tace ni yar abbace
suka ce wani abba tace abba abba dai ....sukace tatafi
suka xauna jiran dawowar sadeeq......yana isowa yaje ya
gaida iyyayen shi suka ce wacece wancan .....yafada musu
komai suka ce basu yarda ba suka ce akirata annanne aka
kirata ......suka mata tambayoyi kamar yanda tahir yamata
amma kawai tsintarta kawai suka yi akasa.....
.
Ananne yasu yi masa fada akan rashin fada masu dabaiyi
da wuriba.....kuma abba yasanar da shi yamishi mata wato
NAFEESAT...nafeesat dai ba mutumiyar kirki bace gata yar
iska nakarkee ...kuma alhji yace mishi ya tsayarda ranar
bikin bayan na tahir da wata 2 haka yatashu jikin shi duk
yayi sanyi......yashiga cikin gda ya tadda fateema tar autar
su da samra anata wasa....tace abba oyoyo yace ku shirya
anjima inkaiku shan ice cream.....tace yeh taje ta rungume
abbanta....yafeeta annanne suka yi karo da nafeesat tana
ganinshi tafara wani yauki shiko kamar yashaketa sbda
haushinta yakeji... Yakalleta yace matsamin inwuce....tace
haba sadeeq bamu gaisa ba fa....tawani narke yace to
sannu tace kadai ji abunda ddy yace koh nasan kayi farin
ciki kamar yanda nima nayi farinciki..ya kalleta yace sannu
toh.........Ranar saturday aka daura aure tsakanin tahir da
bilkisu.....aure wanda ya tara dumbin jamaa....hmmm
bayan daurin aure ne alhaji da hjya suka kira sadeeq da
tahir akan mgnar samra wai sunaso anemi malami yaduba
samra kafin su tafi ....sadeeq yayi murna sosai yayi ma
iyayen shi godeeya tare da tashi .....ahaka suka tsayar da
akira mallamin washegarin rannar daurin aure....
.
Bayan mallam yaxauna yabude taro da addua yace yana
bukatar ruwan xam xam da dabino......aka kawo mishi
yace ina samra take ta makalle ma abban ta....tace abba
yace bby tashi kije....tana xuwa yakama kanta yafara tofa
mata addu'oi tafara sandarewa tana ihu yadauki yani garin
mgni ya shaka mata a hanci ya saka wani uban kara tana
neman hanyar guduwa yadauko lobari ya kama kafarta
dashi.....yace baxakayi mgna ba.....yafara ihu shiko
malamin yadunga watsa mata ruwan xamxam dayayi krtu
aciki.....yasoma xanyi xanyi yace toh kai waye yace
dafarko dai aikoni akayi domin inshiga tsakanin ta da
mahaifanta......nan dai yakwashe komai yafada mata
ayayin da taheer ke kwashewa a i pad dinshi shiko sadeeq
yama kasa wani kwakwaran motsi........
.
Bayan sun fitane tatashi tafada jikin abban ta .....kowa ya
tausaya mata domin hjya harda hawaye saida tayi amma
banda nafeesat da haushin samra takeji tunda taxo ....har
ALLAH yakara tayi mata axuciyar ta.....
.
Bayan sati 2 dafaruwan haka ne alkcn kowa yatafee taji
sauki sosai amma tana ta missin din fatee.....Alkcn ne ddy
yasamar mata mkrnta amma na kwana yayi haka ne domin
akwai wani aikin daxaa tura su na shekara 2 kuma baxaiso
yabar bby ahannun nafeesat ba domin yasan xata musguna
mata ne Haka dai yaje yayi mata registration dinta a
boardin skul....ho ho ho ranar da xai kaita tunda safe take
ta kuka.....haka yakaita mkrnta daxai tafee kuwa xuwa tayi
ta rungumeshi tana kuka shiko ranshi kamar sai fita kadan
ne yarage yayi kuka shima amma ya dake yanata bata hkri
tare da alkawarin xai dunga xuwa yana dubata kowani
ranar visitin......haka kuwa akayi duk ranar visitin sai yaxo
idan yatashi tafeeya kuwa sai tayi ta kuka shiko sai dai
yayita lallashi......cikin ikon ALLAH kuwa tagama first term
a ss1.....ranar da sukayi hutu kuwa driver ya turo yaxo
yadauketa don sati daya kenan da daurin auren shi da
nafeesat kenan har takai karanshi wajen alhji wai tunda
sukayi aure bai taba kula taba ....shine alhji yace a daren
yanaso yabata hakkinta dakuma karyakuma fita sai bayan
sati 2....shiyasa baije yadauko taba ya aika driver.....domin
fushi yakeyi tun ranar daya kusance ta yaga cewa bata xo
da budulcin ta ba ........amma yaukam sai murna yake don
bby xata dawo.....
.
Samra nadawowa tafita daga mota tana gudu tana abba
abba haba aishima da gudu yafito ai sai tarungumeshi
yadago da ita yace bby kin girma fa.....tace abba nihar
yanxun yarinya ce ahaka ne suka shiga cikin pallow tawuce
daki.......
.
BARA MULAKE MUGA MUMMYN SAMRA.........
Bayan sun gane cewa tana da ciki wato mutanen dasuka
dauketa suka soma bata kulawa ta mussamman ahaka dai
harta haifo yaranta twince duka maxa sukaci sunan arif da
afrab.......bayan haka ne suma mutanen dasuka tsinceta
suka samo mallami yamata rukiya suma aljanun daaka turo
mata suka fita.....amma tamanta duk abunda yafaru da ita
abaya....ahaka tacigaba daxama dasu hat ila ga yau kuma
tana samun kakkayar kulawa...... .

No comments

Post a Comment