Featured

Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - usamaumarusman1@gmail.com

***** SAMRA 2 *****

***** SAMRA 2 *****
Samra dai tana tana jin musgunawa kala kala wurin umma
da umma taga dai baxata samu wani nasaraba kawai sai
takoma gun boka.....umma tace ma boka inaso yarinyan
nan tashiga duniya kamar uwarta kuma tamanta da
komai.....boka yace kande angama komai....kije gida
kihada ta damai mota ko direba ya kaita can nesa da gda ya
ajiyeta.....tace angama tadire mishi kudi tayi ficewar
ta.......bayan taxo gda ne taxo tasamu samra baiwar
ALLAH tayi tagumi allamu aljanu sun shigeta .....tayi
dariyan keta takira Aliyu direba tace xansa kakai samra can
nesa da gda ka jefar da ita ......kuma bana so kowa yaji
wannan mgnar inba haka ba inkasheka......Aliyu cike da
tsoro yace naji hjya......haka yadauki samra yasata amota
yakaita can nesa da gda sosai tausayin ta cike da xuciyar
shi ......ya juya xai tafee tace aliyu xaka tafee ne
kabarni....sbda hawayen daya cikarfin shi kasa cemata
komai yayi yaja motar yayi gaba........ Aliyu na tuki amma
tausayin samra yacika mishi xuciya kawai yaja motarshi
yaje gda yasamu ddy yadawo yanata tsoro kar ddy ya
tambayeshi samra .....
..
Amma shiko ddy tunda yadawo yamanta ma dawata
samra......itako umma har rawa tayi sbda murna tasan gida
yaxama nashi sai yanda tayi da gdan......bayan awa daya
da aliyu yadawo umma takara kiran shi akan kar taji
maganar abakin kowa inba haka ba sai ta kashe shi ne....
Bayan tafeeyar aliyu samra takife kai tana kuka naban
tasauyi .....koni danake zaune kusa da ita sai dana xubar
da hawayee......ahaka taxauna har dare yafara yi tarasa
yarda xatayi .....kawai tafara tafeeya can kuma tatuna babu
wanda tasani daxata je gdan shi......kawai saita dawo
takwanta agurin....wayyo samra...wuraren 9 nadare tana
kwance kawai taji an duketa tayi maza tatashi taga wani
haddadden mutum tsaye akan ta da kayan sojoji ......yana
kallon ta .....wato ABUBAKAR SADEEQ kenan.....bayan
yagama kallon tane yace mekikeyi anan tace wanine
yakawo ni ya ajiyeni anan....cann yagama tuna ninshi yace
taso muje kishiga mota muje .......kawai tafara kuka tana
roko shi da plx dont harm me am innocent......kawai y a
daka mata tsawa yace hu told am here 2 harm a smal girl
lyk u .....wil u stand up and get into d car.....haba ai dagudu
tayi cikin mota don tagama tsorata dashi.....
.
Tana shiga mota yaja motar xuwa gdan shi.....yana xuwa
yayi horn aka xo aka bude mishi....yaje yayi parkin sannan
yace sauka....tabude motar tasauka......yayi gaba tana
binshi a baya yashiga cikin gdan yakaita cikin wani daki
yace kiyi wanka inaxuwa tafada cikin bayi bayan yafita
daga dakin........tana shiga cikin bayin tayi wanka tafeeto
tana tsaye tana tunanin wana kaya xata saka.....kawai sai
gashi yashigo da kaya dakuma cream dasu kayan make
up......yace gashi inkin gama ina jiranki a pallow
........kawai yajuya yafeeta......yana feeta tasaka kayan
suka yi mata kyau taxubo gashinta har gadon bayan ta ta
fito.....
.
Yana ganinta tashigo pallow ya kalleta yace aransa kai
yarinyar nan kamar aljana take........taxo ta durkusa
agaban kafan shi.....yadago yakalleta yace mesunan ki
tace samra yace inane garinku tayi shuru yace mai yakawo
ki nan tayi shuru.......can dayaga batada niyyar mgna sai
yace xan saki amota gobe kikoma gda kinji koh ....tace toh
yace xauna akan kujera kici abinci......bayan sunci ne yace
jiki kwanta sai da safe......shiko saidaya gama dukka aduar
shi tukun ya kwanta.....da safe bayan ya tashi yace kije kiyi
wanka.......bayan tagama komai daxatayi ne .....yadauketa
xuwa tasha....yana ajeeyeta yabata kudin motar ta yace sai
wata rana....kawai yajuya yatafee..... Dayake kodaya kawo
ta tashan babu mutane dayawa acikin motar shiyasa
passenger suke xaune da tsaye a wajen motar.......itadai
tanata tunani inane ma hanyar gdan su .....can kuma
saitace toh ina kuma xani ma......shiko captain sadeeq
tunda yafara drivin nakomawa gda yake ganin kamar baiyi
adalci ba idan yabarta ta tafee kuma moreover shex til a
young girl haba ai tuni wani xuciyar tace kakoma kadauko
ta......nan da nan yajuya yaje yadauko ta wanda a daidao
lkcn ne suke shirin tashi......tana ganin shi tafara
kuka...shiko yana xuwa yajata xuwa mota kowa sai kallon
su suke sbda balain kama dasukayi da sadeeq......haka
yasata acikin mota yaja motar xuwa gda ita ko sai famar
rusa kuka takeyi.....yanaxuwa yayi horn akaxo aka bude
mishi yashiga cikin gate yaje ya ajiye motar sannan yace
budi kifita kije dakin ki...tana fita yaja motar sai wani super
market daya shiga yayi ta jeedo mata kaya both english nd
native wear ......haka ya juya kan motar sai gda..... Yana
isowa gda kai tsaye cikin dakinta ya shiga.....kawai yana
turo kofa ya ganta tana barci duk gashin ta ya rufe mata
fuska kuma ta takure kanta waje daya.....haba ai nan da
nan kawai ya gyara mata kwanciya....yaja mata kofa ya
fita....sai jajen 1 tatashi tafada bayi tayi wanka tayi alwala
don samra dukda kankantar shekarunta akwai tsabta uwa
uba kula da sallah......bayan ta idar ne tana xaune akan
darduma kawai sai ya bude kofa yashigo .....tayi maxa ta
durkusa a kasa tace sannu da xuwa ABBA sai yayi shuru
yana tunani wato har ya xama abbar ta lallai....can yace
kinyi wanka tace ehm yace wana kaya kika saka tace
nadaxun.....yace inaxuwa kawai sai gashi da cikin kaya
yace kixabi daya kisaka kisameni a pallow tace
toh......bayan yafita sai tayi maxa ta saka rigar tafeeta.......
Tana shiga pallow taxaune akasan kafan ta.....tace gani
abba.....samra tadago takalle shi yace ina mummyn ki da
daddyn ki...kuma inane gidan ku da garin ku .....ya gama
wannan tambayar taji kanta yafara mata ciwo.....can tayi
yunkurin xata bashi amsa amma ina kawai ganinta ne yayi
akasa ta fadi ta sume...dan danan hankalin shi yatashi yaje
yadauko ruwa swan mai sanyi daga fridge ya xuba mata
don danan tatashi.....tana xubar da kwalla...abun yabashi
mamaki amma sai yashareta bai kara ce mata komai
ba....Haka rayuwa takasance tsakanin sadeeq da samra
don babu wanda yasan xamanta agidan bbu wanda yasan
daxamanta a gdan .....ko iyayeshi da aboki shi wato
captain tahir wanda suke makota shima baisan da
xamanta....haka kuma idan har yatambayeta questions dan
gane da rayuwarta nada sai dai kawai kuganta
tasuma......haka dai ya hakra yabar ta badon ko sbda baya
sonji ba......amma yayi alkawari saiya taimaka mata...
.
WANENE ABUBAKAR SADEEQ
Sadeeq dai dane ga alhj bashir da hjy zainab.....shine da
na farko a family dinsu yanada kanni kuda 4 bayan shi
akwai muazzam,sadeeya,hafsat sai kuma autar su fateema
wato sa'ar samra kenan....amma tadan girmi samra da
shekara 2....suna zaune ne a garin kano...sadeeq dai yayi
primary,secondry nd tertiary instution dinshi a
abroad....bayan yadawo ne yace ma mahaifinshi cewa
yanaso yayi aikin sojoji..shine alhji ya tura shi military
skul...sadeeq dai yanada rike addini baya wasa da addinin
shi,yanada natsuwa,ga kyau,sai abu na karke miskili ne na
karke.....bakowa yake ganin dariyan shi ba saidai
mahaifanshi...ayanxun haka yana aiki ne a abja kuma yana
xaune ne agdan mahaifinshi dayake kaduna...dayake
mahaifin shi babbar mai kudi ne a garin kano...kuma
sunada son taimakon talakawa...sunada mutunci kuma
gdan su gdan mutumci ne.....KUNJI KADAN DAGA CIKIN
TARIHIN CAPTAIN SADEEQ KENAN.....
.
Haka dai suka ci gaba da rayuwa tsakanin sadeeq da
samra bawanda yasan da xamanta a gdan.....a lkcn wanu
shakuwa ne yashiga tsakanin sadeeq da samra yadauke ta
kamar his blood sister...itakuma tadaukeshi kamar abban
ta....amma duk da sonta dayake yi baya mata wasa inhar
tayi laifi....yanxun haka suna pallow yana kallon news da
misalin karfe 9pm ita kuma tana xaune akan cinyarshi tace
abba yace naam bby.....dama abba inaso ne kamar dani
skul ko kuma kasamomin lesson teacher.....yayi dariya ya
danyi kamo mata hanci ......yace acan gda wani klass kike
kawai gani yayi tasunkuyar da kai kawai sai ga hawaye nan
a fuskar ta yadagota yace com'on donr cry bby......suna
cikin haka ne suka ji sallamar captain tahir abokin abban ta
yace oya tashi kishiga ciki banason kowa yasan kina
nan.....haka tatashi tashi cikin daki .......sannan yayi ma
tahir iso zuwa cikin pallow.... ..

No comments

Post a Comment